ABNA24 : Yayin wata ganawa yau Lahadi da ministan harkokin wajen Serbia, Nikola Selaković, a Tehran, shugaban kasar Iran, Hassan Rohani, ya ce, yana da matukar mahimmacin bangarorin biyu Tehran-Belgrade su karfafa a alakar dake tsakaninsu.
Kasashen biyu za kuma su yi aiki tare domin murkushe annobar korona.
Shugaban Ruhani, ya ce, har kulun Iran, na goyan bayan hadin kan kasar Sarbia.
342/